Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi A Wasu Kasuwannin Afrika Ta Yamma 02.09.2019

Farashin Hatsi A Wasu Kasuwannin Afrika Ta Yamma 02.09.2019

100
0

Abdullahi Garba Jani/dkura

Ana ci gaba da samun karuwar farashin Masara a kasuwannin Arewacin Nijeriya, yayin da ake samun saukin farashin shinkafa ‘yar Hausa (ta gida Nijeriya). Alkama ta yi tashin gwauron-zabi a kasuwar Giwa ta jihar Kaduna, inda ta samu karin Naira 5,000 a sabon farashinta. A yanzu ana sayar da buhun alkamar Naira 22,000, a makon da ya gabata kuma an sayar da ita Naira 17,000 a kasuwar ta Giwa.

Karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin Arewacin Nijeriya da Jamhuriyar  Nijar.

Za ku iya sauke cikakken farashin a tsarin PDF idan kuka latsa wannan ‘link’ din na kasa

DOWNLOAD NOW!

Lamba Kasuwa/Amfani Gona
(Buhu mai tiya 40)
Farashin mako mai ci (02.9.2019) Farashin Makon Jiya(26.08.2019) Kari/Ragi farashi
1 Kasuwar Giwa,Kaduna, Najeriya
Masara Naira: 8,300 Naira:7,800 Karin Naira 500
Dawa Naira: 6,000 Naira: 5,000 Karin Naira 1000
Gero Naira: 9,500 Naira:9,000 Karin Naira 500
Farin Wake Naira: 13,000 Naira:13,500 Ragin Naira 500
Waken soya Naira: 13,000 Naira:13,000
Gyada(Tsaba)
Alkama(Tsaba) Naira: 22,000 Naira: 17,500 Karin Naira 5,000
Shinkafa Yar Hausa Naira: 22,000 Naira: 24,000 Ragin Naira 2,000
Barkono Naira: 20,300 Naira: 19,000 Karin Naira 1,300
Taki(Urea) Naira: 7,000 Naira: 7,200 Ragin Naira 200
2 Dandume, Katsina, Nijeriya
Masara Naira: 8,000 Naira: 7,800 Karin Naira 200
Dawa Naira: 6,500 Naira: 6,500
Gero Sabo-Naira 7,500

Tsoho-Naira 8,000

Naira: 8,500
Farin Wake Naira: 15,000 Naira: 16,000 Ragin Naira 1,000
Waken soya Naira:12,500 Naira: 13, 000 Ragin Naira 1,000
Gyada(Tsaba) Naira: 26,000 Naira: 26,000
Alkama(Tsaba) Naira: 24, 000 Naira: 22,000 Karin Naira 2,000
Shinkafa Yar Hausa Naira: 24,000 Naira: 26,000 Ragin Naira 2,000
Barkono Naira: 19,000 Naira: 18,000 Karin Naira 1,000
Taki(Urea) Naira: 7,500 Naira: 7,300 Karin Naira 200
3 Gurin, Fufore Adamawa, Nijeriya
Masara Naira: 6,600 Naira: 7,000 Ragin Naira 400
Dawa Naira: 6,000 Naira: 5,000 Karin Naira 1,000
Gero Naira: 4,000 Naira: 4,500 Ragin Naira 500
Farin Wake Naira: 8,000 Naira:10, 000 Ragin Naira 2,000
Waken soya
Gyada(Tsaba)
Alkama(Tsaba)
Shinkafa Yar Hausa
Barkono
Taki(Urea) Naira:7,500 Naira: 7,500
4 Mashi, Katsina Nijeriya
Masara Naira: 9,000 Naira: 8,500 Karin Naira 500
Dawa Naira:7,500 Naira: 7,500
Gero Naira:9,000 Naira: 8,000 Karin Naira 1,000
Farin Wake Naira:13,000 Naira: 13,000
Waken soya Naira: 13,500 Naira: 14,500 Ragin Naira 1,000
Gyada(Tsaba) Naira:22,000 Naira: 21,000 Karin Naira 1,000
Alkama(Tsaba)
Shinkafa Yar Hausa
Barkono
Taki(Urea) Naira: 8500 Naira: 6,500 Karin Naira 2,500
5 Kara, Sokoto Nijeriya
Masara Naira: 9,500 Naira: 9,500
Dawa Naira: 8,000 Naira: 8, 500
Gero Naira: 8,500 Naira: 10,000
Farin Wake Naira: 12,500 Naira: 12,500
Waken soya Naira: 13,500 Naira: 14,500 Ragin Naira 1000
Gyada(Tsaba) Naira: 26,000 Naira: 26,000
Alkama(Tsaba) Naira: 13,500 Naira: 14,500 Ragin Naira 1,000
Shinkafa Yar Hausa Naira: 27,000 Naira: 27,000
Barkono Naira: 13,000 Naira: 13,000
Taki(Urea) Naira:7,500 Naira: 8,000 Ragin Naira 500
6 Charanchi, Katsina, Nijeriya
Masara Naira: 9000 Naira: 9,000
Dawa Naira:6000 Naira: 6,200 Ragin Naira 200
Gero Naira:8400 Naira: 8,500 Ragin Naira 100
Farin Wake Naira:12200 Naira: 12,000 Karin Naira 200
Waken soya Naira:14000 Naira: 14,000
Gyada(Tsaba) Naira:28000 Naira: 27,000 Karin Naira 28,000
Alkama(Tsaba) Naira:16000
Shinkafa Yar Hausa Naira:27000
Barkono Naira:15000
Taki(Urea) Naira:7500
7 Mai’adua, Katsina Nijeriya
Masara Naira: 9,000 Naira: 8,800
Dawa Naira: 7,000 Naira: 7,300
Gero Naira: 8,000 Naira:8,300
Farin Wake Naira: 8,500(sabo)
Waken soya Naira: 13,000 Naira:14,000
Gyada(Tsaba) Naira: 22,000
Alkama(Tsaba) Naira: 21,000 Naira:20,000
Shinkafa Yar Hausa
Barkono
Taki(Urea)
8 Kasuwar jihar Gombe, Nijeriya
Masara Naira: 7, 200
Dawa Naira: 6,000
Gero Naira: 7,000
Farin Wake Naira: 11,500
Waken soya Naira: 12, 500
Gyada(Tsaba) Naira: 24, 000
Alkama(Tsaba) Naira: 28, 000
Shinkafa Yar Hausa
Barkono
Taki(Urea)
9 Kasuwar Kaduro, Maradi Nijar
Masara Nijar: Jaka 15

Naira: 9,200

Dawa Nijar: Jaka 14

Naira: 8,600

Waken Soya Nijar: Jaka 25

Naira: 15,400

Aya (manya) Nijar: Jaka 16

Naira: 9,900

Taki (Urea) Nijar: Jaka 25

Naira: 15,400

Gero Nijar: Jaka 14

Naira: 8,600

 

 

Majiya: Mun samu wadannan bayanai daga wurin jama’a kamar haka:

 1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina a
 2. Baba Abdullahi, dan jarida a Bamenda kasar Kamaru
 3. Malam Bello Abubakar, dan kasuwa a kasuwar Kara da ke Sokoto Nijeriya.
 4. AbdurRashid AC, mataimakin sakataren kungiyar yan kasuwa ta Charanchi, jihar Katsina, Nijeriya.
 5. Lawalli Ofisa, dan kasuwa a Kasuwar Dole dake Damagaram Jamhuriyar Nijar
 6. Malam Muhammad Bana, dan kasuwa a jihar Adamawa, Nijeriya
 7. Malam Suleiman Hassan, dan kasuwa a kasuwar Giwa jihar Kaduna, Nijeriya
 8. Suleiman S Tunau, dan kasuwa a kasuwar Mai’adua jihar Katsina, Nijeriya
 9. Alhaji Bello Abubakar, dan kasuwar Kara ta cikin garin Sokoto Nijeriya
 10. Malam Lawalli, mazaunin Maradi Jamhuriyar Nijar
 11. Sani Babayye Gombe, wani dan kasuwa a jihar Gombe.

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply