Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi a wasu kasuwannin Afrika Ta Yamma 22.07.2019

Farashin Hatsi a wasu kasuwannin Afrika Ta Yamma 22.07.2019

180
4

Karanta farashin amfanin gona da abokan aikinmu suka tattaro mana daga Arewacin Nijeriya da kasashen Nijar da Kamaru.

 

Ma’aikatan DCL Hausa su ne suke tattara wadannan farashin daga wurin ‘yan kasuwa a kasashenmu na yammacin Afrika.

 

Lamba Kasuwa/Amfanin Gona Farashin mako mai ci (22.7.2019) Farashin Makon Jiya(15.7.2019) Kari/Ragi
1. Kasuwar Giwa,Kaduna,

Najeriya

Masara Naira: 7,500 Naira:7,500 –          –    –
Dawa Naira: 6,000 Naira:6,500 Ragin=Naira 500
Gero Naira: 9,500 Naira:10,000 Ragin=Naira 500
Farin Wake Naira: 14,000 Naira: 13,000 Karin=Naira 1,000
Waken soya Naira:14,000 Naira:14,000 –            –     –
Gyada(Tsaba) –           –   – –           –     –
Alkama(Tsaba) Naira:18,000 Naira:18,000 –           –     –
Shinkafa  Yar Hausa Naira: 27,000 Naira: 27,000 –            –    –
Barkono Naira:19,000 Naira:20,000 Ragin= Naira1,000
Taki(Urea) Naira: 7,400 –           –  –
2 Dandume, Katsina, Nijeriya
Masara Naira:7,300 Naira:7,500 Ragin=Naira 200
Dawa Naira: 5,500 Naira: 6,500 Ragin=Naira 1,000
Gero Naira:8,000 Naira:8,500 Ragin=Naira 500
Farin Wake Naira:12,000 Naira:14,000 Ragin=Naira 2,000
Waken soya Naira:12,000 Naira:13,000 Ragin=Naira 1,000
Gyada(Tsaba Naira:20,000 Naira:22,000 Ragin=Naira 2,000
Alkama(Tsaba) Naira: 16,000 –          –     –
Shinkafa  Yar Hausa Naira: 22,000 Naira:28,000 Ragin=Naira 6,000
Barkono Naira: 15,000 Naira: 22,000 Ragin=Naira7,000
Taki(Urea) Naira:7,500 Naira:6,500 Karin=Naira 1,000
3. Gurin, Fuffore Adamawa, Nijeriya
Masara Naira:6,500 Naira: 6,700 Ragin=Naira 200
Dawa Naira: 5,000 Naira:6,000 Ragin=Naira 1,000
Gero Naira: 6,000 Naira: 6,500 Ragin=Naira 500
Farin Wake Naira: 8,500 Naira:8,000 Karin=Naira 500
Waken soya –          –    –
Gyada(Tsaba         –    –     –
Alkama(Tsaba) –           –    –
Shinkafa  Yar Hausa Naira:8,000 Naira: 8,000 –          –   –
Barkono –           –   –
Taki(Urea) –           –    – Naira: 5,500
4 Mashi, Katsina Nijeriya
Masara Naira:8,500
Dawa Naira:6,000
Gero Naira:9,000
Farin Wake Naira:13,000
Waken soya Naira:15,000
Gyada(Tsaba Naira:21,000
Alkama(Tsaba) –          –
Shinkafa  Yar Hausa –          –
Barkono –          –
Taki(Urea) Naira:6,700
5 Kara, Sokoto Nijeriya
Masara Naira:8,500 Naira:8,000 Karin=Naira 500
Dawa Naira:8,000 –          –
Gero Naira:9,500 Naira: 9,500   –          –
Farin Wake Naira:12,000 Naira:11,500 Karin=Naira 500
Waken soya Naira:14,500 Naira:14,500 –          –
Gyada(Tsaba –          –
Alkama(Tsaba) Naira:12,000 –          –
Shinkafa  Yar Hausa Naira:25,000 Naira:27,000 Ragin=Naira 2,000
Barkono Naira:11,500 Naira: 12,000 Ragin=Naira 500
Taki(Urea) Naira:7,000 Naira:7,000 –          –
6 Charanci, Katsina Nijeriya
Masara Naira:9,000 Naira:8,500 Karin=Naira 500
Dawa Naira: 7,000 Naira:6,000 Karin=Naira 1,000
Gero Naira:7,200 Naira:7,200 –          –
Farin Wake Naira: 14,000 Naira:14,000 –          –
Waken soya Naira: 15,500 Naira:14,500 Karin=Naira 1,000
Gyada(Tsaba) Naira:27,000 Naira:27,000 –          –
Alkama(Tsaba) Naira: 18,000 Naira:16,000 Karin=Naira 2,000
Shinkafa  Yar Hausa Naira: 27,000 Naira:28,000 Ragin=Naira 1,000
Barkono Naira:19,000 Naira: 15,000 Karin=Naira 4,000
Taki(Urea) Naira:7,200 Naira:6,200 Karin=Naira 1,000
7 Mai’adua, Katsina Nijeriya
Masara Naira:8,000 Naira: 8,000 –          –
Dawa Naira:7,400 Naira:7,000 Karin=Naira 400
Gero Naira:7,800 –          –
Farin Wake –          –
Waken soya Naira: 14,500 Naira:14,500 –          –
Gyada(Tsaba
Alkama(Tsaba) Naira:17,000 Naira: 16,000 Karin: Naira 1,000
Shinkafa  Yar Hausa
Barkono
Taki(Urea)
8 Kasuwar Dole, Damagaram,

Nijar

Masara Nijar:Jaka 15

Naira: 9,240

Gero
Farin Wake Nijar:Jaka 17

Naira:10,472

Waken soya Nijar: Jaka 24.5

Naira: 15,092

Gujiya Nijar=Jaka 12

Naira: 7,392

9 Kasuwar Bamenda, Kasar Kamaru
Masara Naiara:21,000
Jan Wake Naira: 23,000
Dankalin Turawa Naira:8,250
Farin Wake Naira:15,400
Jar Gyada Naira:23,100
Shinkafa( ta Bature) Naira:11,000

 

Majiya: Mun samu wadannan bayanai daga wurin jama’a kamar haka:

  1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina a  Nijeriya.
  2. Baba Abdullahi, dan jarida a Bamenda kasar Kamaru
  3. Malam Bello Abubakar, dan kasuwa a kasuwar Kara da ke Sokoto Nijeriya.
  4. AbdurRashid AC, mataimakin sakataren kungiyar yan kasuwa ta Charanchi, jihar Katsina, Nijeriya.
  5. Lawalli Ofisa, dan kasuwa a Kasuwar Dole dake Damagaram Jamhuriyar Nijar
  6. Malam Muhammad Bana, dan kasuwa a jihar Adamawa, Nijeriya
  7. Malam Suleiman Hassan, dan kasuwa a kasuwar Giwa jihar Kaduna, Nijeriya
  8. Suleiman S Tunau, dan kasuwa a kasuwar Mai’adua jihar Katsina, Nijeriya
  9. Alhaji Bello Abubakar, dan kasuwar Kara ta cikin garin Sokoto Nijeriya

 

A kowace ranar litinin jaridar DCL Hausa na wallafa sabbin farashin kayan gona a wadannan kasuwannin don ci gaban sana’ar noma a nahiyar Afrika.

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

4 COMMENTS

Leave a Reply