Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi A Wasu Kasuwannin Afrika Ta Yamma 29.07.2019

Farashin Hatsi A Wasu Kasuwannin Afrika Ta Yamma 29.07.2019

214
0

Yayinda da aka sayar da buhun farin wake mai cin tiya 40 (nauyin 100 kilo) akan kudi Naira 8,500 a kasuwar Fufore da ke jihar Adamawan Nijeriya, a kasuwar Bamenda da ke kasar Kamaru Naira 23,000 aka sayar.

Karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin Arewacin Nijeriya da kasar Kamaru da Nijar.

 

Lamba Kasuwa/Amfanin Gona Farashin mako mai ci (29.7.2019) Farashin Makon Jiya(22.7.2019) Kari/Ragi
1. Kasuwar Giwa,Kaduna,

Najeriya

Masara Naira: 7,500 Naira: 7,500 –          –    –
Dawa Naira:6,500 Naira: 6,000 Kari=Naira 500
Gero Naira: 9.500 Naira: 9,500 –            –  –
Farin Wake Naira: 13, 000 Naira: 14,000 Ragin=Naira 1,000
Waken soya Naira: 13,500 Naira:14,000 Ragin=Naira 5,00
Gyada(Tsaba) –           –   – –           –     –
Alkama(Tsaba) Naira: 17,500 Naira:18,000 Ragin=5,00
Shinkafa  Yar Hausa Naira: 27,000 Naira: 27,000 –            –    –
Barkono Naira: 18,000 Naira:19,000 Ragin= Naira1,000
Taki(Urea) Naira: 7,500 Naira: 7,400 Ragin=1,00
2 Dandume, Katsina, Nijeriya
Masara Naira: 8,000 Naira:7,300 Karin=Naira 700
Dawa Naira: 5,500 Naira: 5,500 –            –  –
Gero Naira: 8,000 Naira:8,000   —       —
Farin Wake Naira: 13,000 Naira:12,000 Karin=Naira 1,000
Waken soya Naira: 13,000 Naira:12,000 Karin=Naira 1,000
Gyada(Tsaba) Naira:  22,000 Naira:20,000 Karin=Naira 2,000
Alkama(Tsaba) Naira: 16,000 Naira: 16,000 n    —    —
Shinkafa  Yar Hausa Naira: 24,000 Naira: 22,000 karin=Naira 2,000
Barkono Naira: 16,000 Naira: 15,000 Karin=Naira 1,000
Taki(Urea) Naira: 7,500 Naira:7,500   —      —
3. Gurin, Fuffore Adamawa, Nijeriya
Masara Naira:6,500 Naira:6,500 Ragin=Naira 200
Dawa Naira: 5,000 Naira: 5,000
Gero Naira: 6,000 Naira: 6,500 Ragin=Naira 500
Farin Wake Naira: 8,500 Naira: 8,500 Karin=Naira 500
Waken soya –          –    –
Gyada(Tsaba         –    –     –
Alkama(Tsaba) –           –    –
Shinkafa  Yar Hausa Naira:8,000 Naira:8,000 –          –   –
Barkono –           –   –
Taki(Urea) –           –    –
4 Mashi, Katsina Nijeriya
Masara Naira: 8,500 Naira:8,500
Dawa Naira: 6,500 Naira:6,000 Karin=Naira 5,00
Gero Naira: 8,900 Naira:9,000 Ragin= Naira 1,00
Farin Wake Naira: 13,00 Naira:13,000
Waken soya Naira:14,500 Naira:15,000 Ragin= Naira 5,00
Gyada(Tsaba Naira:22,000 Naira:21,000 Karin= Naira 1,000
Alkama(Tsaba) –          –
Shinkafa  Yar Hausa –          –
Barkono –          –
Taki(Urea) Naira: 6,500 Naira:6,700 Ragin= Naira 2,00
5 Kara, Sokoto Nijeriya
Masara Naira:8,500 Karin=Naira 500
Dawa Naira:8,000
Gero Naira:9,500 –          –
Farin Wake Naira:12,000 Karin=Naira 500
Waken soya Naira:14,500 –          –
Gyada(Tsaba –          –
Alkama(Tsaba) Naira:12,000
Shinkafa  Yar Hausa Naira:25,000 Ragin=Naira 2,000
Barkono Naira:11,500 Ragin=Naira 500
Taki(Urea) Naira:7,000 –          –
6 Charanci, Katsina Nijeriya
Masara Naira:9,000 Karin=Naira 500
Dawa Naira: 7,000 Karin=Naira 1,000
Gero Naira:7,200 –          –
Farin Wake Naira: 14,000 –          –
Waken soya Naira: 15,500 Karin=Naira 1,000
Gyada(Tsaba) Naira:27,000 –          –
Alkama(Tsaba) Naira: 18,000 Karin=Naira 2,000
Shinkafa  Yar Hausa Naira: 27,000 Ragin=Naira 1,000
Barkono Naira:19,000 Karin=Naira 4,000
Taki(Urea) Naira:7,200 Karin=Naira 1,000
7 Mai’adua, Katsina Nijeriya
Masara Naira: 8,500 Naira:8,000 Karin= Naira 5,00
Dawa Naira: 7,200 Naira:7,400 Ragin=Naira 200
Gero Naira:7,800
Farin Wake Naira: 14,000 Naira: 14,000  —
Waken soya Naira: 14,000 Naira: 14,500 Ragin= Naira 5,00
Gyada(Tsaba
Alkama(Tsaba) Naira: 17,000 Naira:17,000  —
Shinkafa  Yar Hausa
Barkono
Taki(Urea)
8 Kasuwar Dole, Damagaram,

Nijar

Masara Nijar: Jaka 14.5

Naira: 8,900

Nijar:Jaka 15

Naira: 9,240

Dawa Nijar: Jaka 12.5

Naira: 7,700

Gero
Farin Wake Nijar:Jaka 17

Naira:10,472

Waken soya Nijar: Jaka 24.5

Naira: 15,092

Gyada(Tsaba
Alkama(Tsaba)
Shinkafa  Yar Hausa
Gujiya Nijar: jaka 16.5

Naira:10,100

Nijar=Jaka 12

Naira: 7,392

Taki(Urea)
9 Kasuwar Bamenda, Kasar Kamaru
Masara Kamaru : Jaka 21

Naira: 12,000

Naira:12,000 –                         –
Jan Wake Kamaru: Jaka 49

Naira: 30,000

Naira: 23,000
Dankalin Turawa Kamaru: Jaka  29

Naira: 17,800

Naira:16,500
Farin Wake Kamaru: Jaka 38

Naira: 23,300

Naira:15,400
Jar Gyada Kamaru: Jaka 40

Naira:24,000

Naira:23,100
Shinkafa( ta Bature) Naira:11,000
Waken Soya Kamaru: Jaka 35

Naira: 21,000

 

 

 

Majiya: Mun samu wadannan bayanai daga wurin jama’a kamar haka:

  1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina a  Nijeriya.
  2. Baba Abdullahi, dan jarida a Bamenda kasar Kamaru
  3. Malam Bello Abubakar, dan kasuwa a kasuwar Kara da ke Sokoto Nijeriya.
  4. AbdurRashid AC, mataimakin sakataren kungiyar yan kasuwa ta Charanchi, jihar Katsina, Nijeriya.
  5. Lawalli Ofisa, dan kasuwa a Kasuwar Dole dake Damagaram Jamhuriyar Nijar
  6. Malam Muhammad Bana, dan kasuwa a jihar Adamawa, Nijeriya
  7. Malam Suleiman Hassan, dan kasuwa a kasuwar Giwa jihar Kaduna, Nijeriya
  8. Suleiman S Tunau, dan kasuwa a kasuwar Mai’adua jihar Katsina, Nijeriya
  9. Alhaji Bello Abubakar, dan kasuwar Kara ta cikin garin Sokoto Nijeriya

 

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply