Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi Daga 06.01.2020 zuwa 12.01.2020

Farashin Hatsi Daga 06.01.2020 zuwa 12.01.2020

99
1

Ana sayar da buhun Farin Wake mai tiya (40) Naira 4,000 a kasuwar Gurin, Fufore da ke jihar Adamawan Nijeriya. A kasuwar Giwa ta jihar Kaduna kuma Naira 11,500 ake sayarwa. A Jihar Katsina a kasuwar Charanchi Farin Waken Naira 12,000 ake sayar da shi. A jihar Sokoto kuma a kasuwar ‘Kara’ Naira 12,500. Amma kuma a cikin garin Gombe Naira 10,000 ake sayar da buhun Farin Waken a wannan makon.

Karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya ta hanyar latsa DOWNLOAD da ke kasa.

DOWNLOAD

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

1 COMMENT

Leave a Reply