Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi Daga 07.10.2019 zuwa 14.10.2019

Farashin Hatsi Daga 07.10.2019 zuwa 14.10.2019

99
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”jp9f1x9gmt” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”0uouokkl1b” data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”2xkutoa4rn” animation_delay=”0″]

A wannan makon kasuwar Mashi ta jihar Katsina ita ce inda masu amfani da SHINKAFAR HAUSA suka fi samun sauki, inda aka sayar da buhu mai tiya arba’in (40) akan Naira 19,000. To amma kuma manoma shinkafa sun yi murna a kasuwar Giwa da ke jihar Kadunan Nijeriya domin a can an sayar da buhun shinkafar Naira 27,000.
MASARA: Kasuwar Kaduro ta cikin garin Maradi a Jamhuriyar Nijar an sayar da buhu mai tiya arba’in CFA Jaka 15.5 ( wato goma sha biyar da rabi) kwatankwacin Naira 9,400 ta Nijeriya. Amma a jihar Gomben Nijeriya an sayar da buhun Masarar Naira 8,500.

Karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya da Jamhuriyar Nijar.

 

Latsa DOWNLOAD NOW domin karanta cikakken farashin hatsin

 

 

DOWNLOAD NOW!

 

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply