Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi Daga 09.12.2019 zuwa 16.12.2019

Farashin Hatsi Daga 09.12.2019 zuwa 16.12.2019

139
0

Buhun shinkafa yar Hausa mai tiya 40 Naira 28,000 ake sayar da shi a kasuwar Mashi ta jihar katsinan Nijeriya. A kasuwar Dole ta cikin garin Maradi jumhoriyar Nijar kuma ana sayar da buhun farin wake (mai tiya 40) a kan kudi Naira 10,300. Amma kasuwar Giwa da ke jihar Kaduna a Nijeriya Naira 12,500 ake sayar da buhun farin waken.

 

Latsa DOWNLOAD NOW a nan kasa don karanta cikakken farashin kayan gonar da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya da Jamhuriyar Nijar

 

DOWNLOAD NOW

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply