A Kasuwar Giwa da ke jihar Kaduna Naira 25,000 ake sayar da buhun shinkafa ‘yar Hausa mai cin tiya 40 ko kuma nauyin kilo 100. A kasuwar Mashi da ke jihar katsina kuma 20,000 ake sayar da buhun shinkafa yar gida Nijeriya. A kasuwar Kara, Sokoto Nijeriya kuwa farashin buhun Alkama ( mai tiya 40) ne ya kara kudi da Naira 1,000.
Latsa DOWNLAOD NOW domin sauke cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya da Jamhuriyar Nijar.
[ditty_news_ticker id=”3203″]
