Buhun masara (mai tiya 40) a kasuwar Giwa ta jihar Kaduna a Nijeriya ya kai Naira 7,800. Jihar Gombe a kasuwar garin Gombe kuwa Naira 6,500. A kasuwar Kara da ke cikin garin Sokoto kuma Naira 9,000.
Karanta cikakken farashin masara da shinkafa da waken soya da farin wake da sauran kayan gona wanda ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya. Latsa DOWNLOAD NOW! domin karantawa
