Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi Daga 18.11.2019 zuwa 25.11.2019

Farashin Hatsi Daga 18.11.2019 zuwa 25.11.2019

299
0

Naira 22,000 ake sayar da buhun shinkafa ‘yar Hausa mai cin tiya 40 (nauyin kilogram 100) a kasuwar Mashi ta jihar Katsina. Kasuwar Giwa ta jihar Kaduna na sayar da buhun Gero Naira 10,500 bayan da farashin ya sakko a wannan makon. Sai dai a kasuwar Gurin, Fufore Adamawa, Nijeriya Naira 7,000 ake sayar da buhun Geron.

 

Latsa DOWNLOAD NOW don karanta cikakken farashin Hatsin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya da Jamhuriyar Nijar.

 

DOWNLOAD NOW!

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply