Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi Daga 30.09.2019 Zuwa 07.10.2019

Farashin Hatsi Daga 30.09.2019 Zuwa 07.10.2019

95
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”3db3kslzpb” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”ah37lzodkd” data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”tu24a6e8f” animation_delay=”0″]

Buhun shinkafa yar hausa mai tiya 40 ya samu karin farashin Naira 4,000 a kasuwar Giwa da ke jihar Kaduna, Nijeriya (Daga Naira 22,000 yanzu ya koma Naira 26,000). A Dandume jihar Katsina kuma Naira 2,000 aka samu karin farashi (Daga Naira 26,000 yanzu ta koma Naira 28,000). A kasuwar ‘kara’ ta Sokoto nan ma farashin buhun shinkafa mai tiya arbain ya karu da Naira 3,000( Daga Naira 25,000 ya koma Naira 28,000). Sai dai kuma a kasuwarMashi ta jihar Katsina farashin buhun shinkafar gida din ya sauko da Naira 1,000 (Daga Naira 19,000 zuwa Naira 18,000).
Nijar
Naira 9,300 ake sayar da buhun Masara mai tiya 40 a kasuwar Kaduro ta jihar Maradi jumhuriyar Nijar. ‘Yan kasuwa a Nijar sun ce farashin hatsi na ci gaba da hauhawa sakamakon rufe boda da Nijeriya ta yi.

Karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya da Jamhuriyar Nijar.

Latsa DOWNLOAD NOW! don karanta cikakken farashin hatsin

DOWNLOAD NOW

Majiya: Mun samu wadannan bayanai daga wurin jama’a kamar haka:

Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina a Nijeriya.
Baba Abdullahi, dan jarida a Bamenda kasar Kamaru
Malam Bello Abubakar, dan kasuwa a kasuwar Kara da ke Sokoto Nijeriya.
AbdurRashid AC, mataimakin sakataren kungiyar yan kasuwa ta Charanchi, jihar Katsina, Nijeriya.
Lawalli Ofisa, dan kasuwa a Kasuwar Dole dake Damagaram Jamhuriyar Nijar
Malam Muhammad Bana, dan kasuwa a jihar Adamawa, Nijeriya
Malam Suleiman Hassan, dan kasuwa a kasuwar Giwa jihar Kaduna, Nijeriya
Suleiman S Tunau, dan kasuwa a kasuwar Mai’adua jihar Katsina, Nijeriya
Alhaji Bello Abubakar, dan kasuwar Kara ta cikin garin Sokoto Nijeriya
Malam Lawalli, mazaunin Maradi Jamhuriyar Nijar
Sani Babayye Gombe, wani dan kasuwa a jihar Gombe.
Alhaji Shuaibu, dan kasuwa a kasuwar Yamzone Creek Road Fatakwal Nijeriya

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 
Leave a Reply