Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci 03.08.2020

Farashin Kayan Abinci 03.08.2020

185
0

Ana sayar da buhun shinkafa ta waje mai nauyin kilo 50 Naira 20,000 a kasuwar Mile 12 da ke Lagos Nijeriya. yayin da ake sayar da shinkafar Naira 27,000 a kasuwar Dandume jihar Katsina. Farashin farin wake mai cin tiya 40 ya kai Naira 30,000 a Lagos. Muna dauke da farashin masara da gero da man olga da muka samo muku daga kasuwar Dawanau Kano da sauran wasu kasuwanni. Ku latsa rubutun da ke domin karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa ke tattarowa.

FARASHIN KAYAN ABINCI DAGA 03.08.2020 ZUWA 10.08.2020

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply