Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci 10.08.2020

Farashin Kayan Abinci 10.08.2020

261
0

A kasar Chadi farashin buhun farin wake mai tiya 40 a kasuwar Marche da ke birnin N’Djamena yana kamawa Naira 17,400, a kasuwar Mile 12 Lagos Nijeriya kuma Naira 27,000 amma a arewacin Nijeriya, kasuwar Giwa, jihar Kaduna farashin farin waken yana Naira dubu 21,000.

Karanta sauran farashin kayan gona a kasuwanni daban-daban na Nijeriya da wasu kasashen nahiyar Afrika ta hanyar latsa rubutun da ke domin karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa ke tattarowa.

FARASHIN KAYAN ABINCI DAGA 10.08.2020 ZUWA 17.08.2020

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply