Buhun shinkafar waje (mai kilo 50) a Damagaram Jamhuriyar Nijar ana sayar da shi Naira 15,300, amma a kasuwar Ndajemena kasar Chadi Naira 14,600. A Kasuwar Dawanau, jihar Kano Najeriya kuma Naira 26,000
Karanta sauran farashin kayan gona a kasuwanni daban-daban na Nijeriya da wasu kasashen nahiyar Afrika ta hanyar latsa rubutun da ke domin karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa ke tattarowa.
