Farashin buhun ๐๐ต๐ถ๐ป๐ธ๐ฎ๐ณ๐ฎ ‘๐๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐๐๐ฎ ๐บ๐ฎ๐ถ ๐๐ถ๐๐ฎ ๐ฐ๐ฌ (๐ธ๐ถ๐น๐ผ ๐ญ๐ฌ๐ฌ) ๐๐ฎ ๐ณ๐ฎ๐ฑ๐ถ ๐ฑ๐ฎ ๐ก๐ฎ๐ถ๐ฟ๐ฎ ๐ต,๐ฌ๐ฌ๐ฌ ๐ฎ ๐ธ๐ฎ๐๐๐๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐ป๐ฑ๐๐บ๐ฒ ๐ท๐ถ๐ต๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐๐๐ถ๐ป๐ฎ ๐ก๐ถ๐ท๐ฒ๐ฟ๐ถ๐๐ฎ. A makon da ya gabata an sayar da shi Naira 45,000 amma a wannan makon an sayar Naira 36,000.
Kasuwar ‘Marche’ da ke ๐โ๐๐ฃ๐๐ฆ๐๐ง๐ ๐ค๐๐ฌ๐๐ซ ๐๐ก๐๐๐ข na sayar da buhun masara mai tiya arba’in Naira 22,100 yayin da ๐ธ๐ฎ๐๐๐๐ฎ๐ฟ ๐๐ผ๐น๐ฒ ๐ฑ๐ฎ ๐ธ๐ฒ ๐๐ฎ๐บ๐ฎ๐ด๐ฎ๐ฟ๐ฎ๐บ ๐ก๐ถ๐ท๐ฎ๐ฟ ke sayar da masarar Naira 18,600, kasuwar Benin City jihar Edo Nijeriya Naira 16,500 ake sayar da masarar.
DCL Hausa ta tattaro maku farashin wake da gero da shinkafa da man kwantalora(olga) da waken soya a kasashen Najeriya, Nijar da kuma Chadi. Latsa rubutun da ke kasa domin karanta cikakken farashin na wannan makon.
FARASHIN KAYAN ABINCI DAGA 21.09.2020 ZUWA 28.09.2020
