Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci 24.08.2020

Farashin Kayan Abinci 24.08.2020

321
0

Ana sayar da buhun masara mai tiya arba’in Naira 14,600 a kasuwar Dole da ke Damagaram Jamhuriyar Nijar, kasuwar Dawanau ta Kano Najeriya na sayar da buhun masarar Naira 18,500. Kasuwar Marche’ ta birnin Ndajmena kasar Chadi ita kuma ta na sayar da buhun masarar Naira 21,500.

DCL Hausa ta tattaro maku farashin masara da shinkafa da gero da farin wake da man kwantalora<olga> da waken soya a kasashen Najeriya, Nijar da kuma Chadi. Latsa rubutun da ke kasa domin karanta cikakken farashin na wannan makon.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply