Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci 27.07.2020

Farashin Kayan Abinci 27.07.2020

251
0
Kasuwar Hatsi

A wannan makon an samu bambancin Naira 3,000 a farashin buhun shinkafar waje (mai kilo 50) a kasuwar birnin Ndjamena ta kasar Chadi da birnin Legas na Nijeriya, a inda ake sayar da ita a kan farashin Naira dubu 15,000 a Chadi, a Legas, Nijeriya kuma Naira Dubu 19,000.

A Legas din, farashin buhun masara (mai tiya 40) Naira 22,000 amma a Katsina, Nasarawa da Kaduna Naira 16,000 bambancin Naira 4,000.

Domin sanin farashin gero da man kwantalora (Olga) a kasar Chadi da farashin wasu karin kayan abinci a sassan Afirka ta Yamma, latsa rubutun da ke kasa.

FARASHIN KAYAN ABINCI DAGA 27.07.2020 ZUWA 03.08.2020

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply