Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci 28.09.2020

Farashin Kayan Abinci 28.09.2020

185
0

Buhun shinkafar waje mai nauyin kilo 50 ana sayar da shi Naira14,168 a kasuwar  Marche’ Ndjamena kasar Chad, kasuwar Dole ta Damagaram Jamhuriyar Nijar kuma na sayar da buhun shinkafar a Naira 19,320. Sai dai kuma kasuwar Dandume jihar Katsina Nijeriya Naira 30,000 ake sayar da buhun shinkafar mai nayin kilo 50.

 

Ga jerin farashin sauran kayan abinci. Sai dai a lura cewa akasarin farashin buhunan da muka samo a nan kasa na buhu mai cin tiya 40 ne (100), a shinkafar waje/bature ne kawai muke da buhu mai nauyin kilo hamsin.

 

Kasuwar Mile 12, jihar Lagos.

Masara tsohuwa N24,000

Masara Sabuwa N19,000

Shinkafar Hausa N25,000 ( bai kai tiya arba”in ba)

Shinkafar Waje N30,000

Wake fari N33,000

Waken Soya N40,000

Taliyar Spaghetti N37,000

Gero N25,000

Kwantalora N14,500

—————————————-

Kasuwar Dandume, jihar Katsina

Masara sabuwa N13,500

Masara Tsohuwa N18,500

Shinkafar Hausa N36,000

Shinkafar bature 25,000

Wake Fari N24,000

Waken Soya sabo N14,5000

Waken soya Tsoho N16,5000

Gero N17,000

Taliyar Spaghetti N3,500

Kwantalora N14,500

———————————-

Kasuwar Dolé ta Damagaram, Nijar

Masara tsohuwa N17,710

Masara sabuwa N16,100

Shinkafa N19,320

Gero N25,760

Taliyar Spaghetti N4,025

Waken suya N18,515

Wake Fari, sabo N12,880

Kwantalora N14,490

————————————-

Kasuwar Dawanau, jihar Kano.

Masara ₦13,000

Shinkafar bature ₦25,000

Shinkafar Hausa ₦37,000

Taliyar Spaghetti ₦3,400

Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,700

Wake Fari. ₦25,000

Waken Soya ₦16,700

Gero tsoho ₦14,000

Kwantalora ₦15,000

————————————–

Kasuwar Marche’ Ndjamena Chad

Masara N20,915

Shinkafar Hausa N32,048

Shinkafar bature N14,168

Wake Fari N18,891

Gero N20,241

Kwantalora N11,132

—————————

Kasuwar Giwa, jihar Kaduna.

Masara tsohuwa N18,000

Masara Sabuwa N13,500

Shinkafar Hausa 42,500

Shinkafar Waje N28,000

Wake Fari N25,000

 

DCL Hausa
DCL Hausa

Mun samu wadannan bayanai daga wurin:

1.Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya

2.Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna

3.Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos

4.Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi

5.Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano

6.Alhaji Umaru Gambo, Sarkin Kasuwar Store a Lafia, Nassarawa.

7.Yacouba Umaru Maigizawa, dan jarida a Damagaram Nijar

8.Mahee Rabi’u, kasuwar Lagos Street, Benin jihar Edo

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply