Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci Na 02.11.2020

Farashin Kayan Abinci Na 02.11.2020

188
0

Farashin buhun shinkafar waje mai nauyin kilo 50 a kasuwar Lagos Street Benin jihar Edo ya koma Naira dubu 40,000. A kasuwar Dawanau jihar Kano Naira 24,000 ake sayar da buhun shinkafar, yayin da a kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar, ana sayar da buhun shinkafar wajen Naira 19,500.

Ku ziyarci shafinmu na dclhausa.com domin samun cikakken bayanin farashin kayan abinci irinsu masara da farin wake da waken soya da man olga da dai sauransu. Muna kawo muku farashin daga kasuwanni daban daban a Afirka ta Yamma.

Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar

Masara N14,670

Shinkafar waje N19,560

Taliyar Spaghetti N4,475

Wake Fari N16,300

Waken Soya N17,515

Gero N16,300

Kwantalora N14,255

———————————

Kasuwar Dawanau, jihar Kano state

Masara ₦13,000

Shinkafar bature ₦24,000

Shinkafar Hausa ₦37,000

Taliyar Spaghetti ₦3,700

Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,700

Wake Fari ₦31,000

Waken Soya ₦14,500

Gero ₦14,000

Kwantalora ₦16,500

————————–

Kasuwar Lagos Street Benin Jihar Edo

Masara N16,000

Shinkafar Hausa N44,000

Shinkafa bature 40,000

Wake Fari N32,000

Taliyar spaghetti N4,800

Gero N21,000

Kwantalora N20,000

—————————–

Kasuwar Mile 12, jihar Lagos

Masara N18,000

Shinkafar Hausa N23,000

Shinkafar waje N30,000

Wake Fari N25,000

Waken soya N40,000

Taliyar spaghetti N3,800

Gero N20,000

Kwantalora N14,000

————————————

Kasuwar Giwa, jihar Kaduna

Masara N12,000

Shinkafar Hausa N35,000

Shinkafar waje N27,000

Wake Fari N29,000

Waken soya N14,500

Taliyar spaghetti N3,900

Gero N15,000

Kwantalora N15,000

———————————

Kasuwar Dandume, jihar Katsina

Masara N11,500

Shinkafar Hausa N37,000

Shinkafar waje N25,500

Wake fari N24,500

Waken Soya N15,000

Taliyar spaghetti 4,200

Gero N15,000

Kwantalora N15,500

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply