Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci Na 04.01.2021

Farashin Kayan Abinci Na 04.01.2021

270
0

A wannan mako farashin farko na a sabuwar shekarar 2021 ya faro daga makwabciya Jamhuriyar Nijar da ake sayar da buhun shinkafar bature mai nauyin kilo 50 kan kudi N19,500 Mai’adua jihar Katsina Nijeriya ake sayar da shi N20,500, kudancin Nijeriya A Kasuwar Mile, 12 International Market Lagos kuwa buhun shinkafar bature yake N23,000, a Dawanau jihar Kano N24,500, kasuwar Giwa jihar Kaduna N27,000 sai Dandumen jihar Katsina buhun shinkafar bature yake N26,000.

Ga cikakken farashin kayan abincin na wannan mako.

Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar

Masara N16,500

Shinkafar bature N19,500

Wake fari N22,100

Waken soya N21,200

Taliyar spaghetti N4,500

Gero N18,600

Kwantalora N16,100

 

Kasuwar Mai’adua jihar Katsina

Masara N16,700

Shinkafar Hausa N35,000

Shinkafar bature N20,500

Wake fari N25,000

Waken soya N21,500

Taliyar spaghetti N4,100

Gero N16,500

Kwantalora N16,400

 

Kasuwar Mile 12 International Market Lagos

Masara N16,000

Shinkafar bature N23,000

Wake fari N26,000

Waken soya N22,000

Gero N20,000

Taliyar spaghetti N4,200

Kwantalora N20,000

 

Kasuwar Dawanau, jihar Kano

Masara ₦16,000

Shinkafar bature ₦24,500 / ta Hausa ₦40,000

Taliyar Spaghetti ₦4,300

Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,800

Wake Fari. ₦25,000

Waken Soya ₦21,500

Gero ₦16,500

Kwantalora ₦17,000

 

Kasuwar Giwa , jihar Kaduna

Masara N15,700

Shinkafar Hausa N39,000

Shinkafar bature N27,000

Wake fari N26,000

Waken soya N20,500

Taliyar spaghetti N4,200

Gero N18,000

Kwantalora N19,000

 

Kasuwar Dandume jihar Katsina

Masara N15,300

Shinkafar Hausa N39,000

Shinkafar bature N26,000

Wake fari N28,000

Waken soya N20,500

Taliyar spaghetti N4,300

Gero N17,500

Kwantalora N18,500

 

Mun samu wadannan bayanai daga wurin:

1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya
2. Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna
3. Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos
4. Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi
5. Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano
6. Yacouba Umaru Maigizawa, wakilin DCL Hausa a Damagaram Nijar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply