Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci Na 09.11.2020

Farashin Kayan Abinci Na 09.11.2020

296
0

Farashin Kayan Abinci Na 09.11.2020

Farashin buhun masara mai cin tiya 40 na ci gaba da hawa da sauka a kasuwanni daban-daban inda a wannan makon ake sayar da buhun Naira 17,000 a kasuwar Mile 12, jihar Lagos, kasuwar Dawanau, jihar Kano dubu 13,000, a Damagaram, Jamhuriyar Nijar kuma 14,760, a N’Djamena kasar Chadi kuma Naira N15,277 ake sayar da buhun masarar.

Ku ziyarci DCL Hausa domin karanta cikakken farashin kayan abinci a wasu daga kasuwannin Yammacin Nahiyar Afrika.

Kasuwar Marche’ Ndjamena, Chad

Masara N15,277

Shinkafar Hausa N31,248

Shinkafar waje N14,582

Wake fari N17,360

Gero N14,930

Kwantalora N11,457

———————————

Kasuwar Mile 12, jihar Lagos

Masara N17,000

Shinkafar waje N30,000

Shinkafar Hausa N23,000

Wake fari N25,000

Waken soya N42,000

Taliyar Spaghetti N4,200

Gero N20,000

Kwantalora N14,500

———————————

Kasuwar Dawanau, jihar Kano

Masara ₦13,000

Shinkafar bature ₦24,000

Shinkafar Hausa ₦37,000

Taliyar Spaghetti ₦3,700

Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,600

Wake Fari. ₦31,500

Waken Soya ₦16,000

Gero ₦14,000

Kwantalora ₦17,500

————————————

Kasuwar Giwa, jihar Kaduna

Masara N13,000

Shinkafar Hausa N35,000

Shinkafar waje N27,000

Wake Fari N33,000

Waken soya N15,500

Taliyar Spaghetti N4,100

Gero N15,500

Kwantalora N15,000

———————————–

Kasuwar Damagaram, Nijar

Masara N14,760

Shinkafar Hausa

Shinkafar waje N19,680

Wake Fari N16,400

Waken soya N17,220

Taliyar Spaghetti N4,100

Gero N16,400

Kwantalora N14,760

———————————

Kasuwar Dandume, jihar Katsina

Masara N14,000

Shinkafar Hausa N38,000

Shinkafar waje N26,000

Wake Fari N38,000

Waken soya N16,5000

Taliyar spaghetti N4,200

Gero N17,000

Kwantalora N17,000

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply