Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci Na 11.01.2021

Farashin Kayan Abinci Na 11.01.2021

701
0
Hatsi kasuwar Mai'adua
Hatsi kasuwar Mai'adua

Masara ta yi tashin gwauron-zabi a kasuwar Dandume jihar Katsina, inda a makon jiya aka sayar da buhunta mai cin tiya 40 Kan kudi N15,300, Amma a wannan makon ta kama N18,000. A kasuwar Mile 12 International Market Lagos kuwa buhun masara ya kama 21,000, sai Marche Ndjamen Chadi, aka sayar da buhun masara kan kudi N 14,000 duk kuwa da suna cikin dokar kulle ta corona. A Damagaram Jamhuriyar Nijar an sayar da masarar Kan kudi N18,400, sai Dawanau jihar Kano da Giwa jihar Kaduna ta kama N17,500.

Ga cikakken farashin Shinkafa da Gero da  Farin Wake da Waken Soya da Mai Kwantalora da Taliya. Ma’aikatan DCL Hausa ne ke tattaro muku farashin daga wasu kasuwanni a Nijeriya da Nijar da kuma Chadi.

 

Kasuwar Dandume, jihar Katsina

Masara N18,000

Shinkafar Hausa N39,000

Shinkafar bature N26,000

Wake Fari N32,000

Waken soya N21,500

Gero N18,500

Taliyar spaghetti N4,800

Kwantalora N19,000

 

Kasuwar Marche’ Ndjamena, Chadi

Masara N14,700

Shinkafar Hausa N30,000

Shinkafar waje N15,400

Wake Fari N14,000

Gero N12,800

Kwantalora N11,700

 

Mile 12 International Market Lagos

Masara N21,000

Shinkafar bature N25,000

Wake Fari N28,000

Waken soya N23,000

Taliyar spaghetti 4,200

Gero N22,000

Kwantalora N17,500

 

Kasuwar Giwa , jihar Kaduna

 

Masara N17,500

Shinkafar Hausa N40,000

Shinkafar bature N27,000

Wake fari N28,000

Waken soya N21,500

Taliyar spaghetti N4,200

Gero N18,500

Kwantalora N19,000

 

Kasuwar Dawanau, jihar Kano 

Masara ₦17,500

Shinkafar bature ₦25,000

Shinkafar Hausa ₦41,000

Taliyar Spaghetti ₦4,300

Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,800

Wake Fari.  ₦25,000

Waken Soya ₦22,000

Gero ₦16,500

Kwantalora ₦18,800

 

Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar

Masara N18,400

Shinkafar bature N19,700

Wake fari N24,000

Waken soya N21,500

Taliyar spaghetti N4,700

Gero N18,900

Kwantalora N16,300

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply