Buhun Masara mai cin tiya 40 a kasuwar Dawanau jihar Kano a wannan makon ya kama N19,500, a kasuwar Dandume jihar Katsina da Giwa jihar Kaduna kuwa 19,000 cif-cif, Mile 12 International Market Lagos, N20,000, Mai’adua jihar Katsina N20,500, sai Damagaram Jamhuriyar Nijar N19,300. N’Djamena kasar Chadi kuma na sayar da buhun masarar Naira 15,900.
Ga cikakken farashin kayan abincin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro daga wasu kasuwanni a kasashen Nijeriya da Nijar da kuma Chadi:
Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar
Masara N19,300
Shinkafar bature N20,600
Wake fari N27,500
Waken soya N30,500
Taliyar spaghetti N4,300
Gero N24,000
Kwantalora N17,200
Kasuwar Dawanau, jihar Kano
Masara ₦19,500
Shinkafar bature ₦24,000 /ta Hausa ₦40,000
Taliyar Spaghetti ₦4,100
Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,800
Wake Fari. ₦32,500
Waken Soya ₦30,000
Gero ₦19,500
Kwantalora ₦21,000
Kasuwar Mai’adua jihar Katsina
Masara N20,500
Shinkafar Hausa N40,000
Shinkafar bature N20,000
Wake fari N31,000
Waken soya N30,000
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N19,000
Kwantalora N17,700
Kasuwa Giwa, jihar Kaduna
Masara N19,000
Shinkafar Hausa N42,000
Shinkafar bature N27,500
Wake fari N30,000
Waken soya N30,000
Taliyar spaghetti N4,150
Gero N20,500
Kwantalora N21,000
Kasuwar Mile 12 International Market Lagos
Masara N20,000
Shinkafar bature N23,000
Wake Fari N28,000
Waken soya N26,000
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N21,000
Kwantalora N17,500
Kasuwar Dandume, jihar Katsina
Masara N19,000
Shinkafar Hausa N43,000
Shinkafar bature N26,000
Wake fari N32,000
Waken soya N29,000
Taliyar spaghetti N4,300
Kwantalora N21,000
Kasuwar Marche N’Djamena, kasar Chadi
Masara N15,900
Gero N15,900
Shinkafar bature N14,800
Wake fari N16,600
Kwantalora N14,100
Mun samu wadannan bayanai daga wurin:
Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya
2. Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna
3. Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos
4. Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi
5. Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano
6. Yacouba Umaru Maigizawa, wakilin DCL Hausa a Damagaram Nijar.
Farashin makon da ya gabata: Farashin Kayan Abinci Na 08.02.2021
