Farashin buhun gero mai cin tiya (40) a kasuwar Mile 12, jihar Lagos Nijeriya ya koma Naira dubu 20,000, a kasuwar Marche’ ta Ndjameña Chad ana sayar da buhun gero Naira dubu 14,500 a ya yin da ake sayar da buhun gero a kasuwar Dawanau jihar Kano Nijeriya kan kudi Naira dubu 15,000.
Ga yadda farashin kayayyakin suke kamara yadda ‘yan jaridar DCL Hausa suka tattaro muku:
Kasuwar Damagaram, Nijar
Masara N14,195
Shinkafar waje N20,200
Wake Fari N20,200
Waken soya N17,535
Taliyar Spaghetti N4,175
Gero N16,700
Kwantalora N15,030
———————————–
Kasuwar Giwa, jihar Kaduna
Masara N13,000
Shinkafar Hausa N40,000
Shinkafar waje N27,000
Wake Fari N31,000
Waken soya N17,500
Taliyar Spaghetti N4,100
Gero N16,000
Kwantalora N15,000
———————————–
Kasuwar Marche’ Ndjamena, Chad
Masara N15,279
Shinkafar Hausa N31,253
Shinkafar waje N14,585
Wake Fari N16,668
Gero N14,585
Kwantalora N11,459
——————————–
Kasuwar Mile 12, jihar Lagos
Masara N18,000
Shinkafar Hausa N23,000
Shinkafar waje N30,000
Wake Fari N26,000
Waken soya N43,000
Taliyar spaghetti N3,700
Gero N20,000
Kwantalora N14,500
——————————–
Kasuwar Dawanau, jihar Kano
Masara ₦14,000
Shinkafar bature ₦24,000
Shinkafar Hausa ₦39,000
Taliyar Spaghetti ₦3,700
Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,700
Wake Fari ₦30,000
Waken Soya ₦16,500
Gero ₦15,000
Kwantalora ₦17,500
——————————–
Kasuwar Dandume, jihar Katsina
Masara N12,500
Shinkafar Hausa N38,000
Shinkafar waje N26,000
Wake fari N27,000
Waken Soya N17,200
Taliyar Spaghetti N4,300
Gero N15,000
Kwantalora N16,000
……………………
Mun samu wadannan bayanai daga wurin:
1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya
2. Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna
3. Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos
4. Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi
5. Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano
6. Alhaji Umaru Gambo, Sarkin Kasuwar Store a Lafia, Nassarawa.
7. Yacouba Umaru Maigizawa, wakilin DCL Hausa a Damagaram Nijar
