Farashin kayan abinci na wannan mako zai fara da farashin shinkafar bature mai kilo 50 da ake sayar wa kan kudi N25,000 a kasuwar Mile 12 International Market Lagos, sai Dandume jihar Katsina aka sayar kan kudi N26,000, Dawanau jihar Kano kan kudi N24,000, Giwa jihar Kaduna buhun shinkafar baturen mai kilo 50 ya kama N27,000 Damagaram Jamhuriyar Nijar shinkafar baturen ta yi sauki ake sayar da ita 20,500.
Ga cikakken farashin Shinkafar Hausa da Gero da Farin Wake da Waken Soya da Mai Kwantalora da Taliya. Ma’aikatan DCL Hausa ne ke tattaro muku farashin daga wasu kasuwanni a Nijeriya da Nijar da kuma Chadi.
Kasuwar Dandume, jihar Katsina
Masara N18,000
Shinkafar Hausa N39,000
Shinkafar bature N26,000
Wake fari N30,000
Waken soya N24,000
Gero N19,000
Taliyar spaghetti N4,600
Kwantalora N18,500
Kasuwar Dawanau, jihar Kano
Masara ₦19,000
Shinkafar bature ₦24,000 /ta Hausa ₦40,000
Taliyar Spaghetti ₦4,300
Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,800
Wake Fari. ₦29,000
Waken Soya ₦24,000
Gero ₦16,500
Kwantalora ₦19,000
Kasuwar Giwa , jihar Kaduna
Masara N18,000
Shinkafar Hausa N48,000
Shinkafar bature N27,000
Wake fari N28,500
Waken soya N23,000
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N19,500
Kwantalora N19,500
Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar
Masara N19,600
Shinkafar bature N20,500
Wake fari N34,000
Waken soya N27,300
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N19,600
Kwantalora N17,500
Kasuwar Mile 12 International Market Lagos
Masara N20,000
Gero N22,000
Shinkafar bature N25,000
Wake fari N28,000
Waken soya N22,000
Taliyar spaghetti N4,200
Kwantalora N17,500
Farashin Makon Jiya: Farashin Kayan Abinci Na 11.01.2021
Mun samu wadannan bayanai daga wurin:
1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya
2. Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna
3. Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos
4. Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi
5. Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano
6. Yacouba Umaru Maigizawa, wakilin DCL Hausa a Damagaram Nijar.
