Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci Na 19.10.2020

Farashin Kayan Abinci Na 19.10.2020

143
0
Shinkafa

Farashin masara ya koma Naira dubu 17,000 a kasuwar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar, a ya yin da ake sayar da wake Fari Naira dubu 27,000 a kasuwar Dawanau da ke jihar Kano arewacin Nijeriya. Ana sayar da buhun waken Soya Naira dubu 40,000 a kasuwar Mile 12, jihar Lagos a ya yin da ake sayar da buhun shinkafar Hausa Naira dubu 37,000 a kasuwar Giwa jihar Kaduna arewacin Nijeriya.

Ku ziyarci shafinmu na www.dclhausa.com domin samun cikakken bayanin farashin kayan abinci a wasu kasuwannin nahiyar Afrika ta Yamma.

Kasuwar Benin, Lagos Street, Jihar Edo

Masara N17,000

Shinkafa bature N38,000

Taliyar Spaghetti N4,200

Wake Fari N30,000

Waken soya N19,000

Gero N20,000

Kwantalora N18,000

—————————————-

Kasuwar Giwa, jihar Kaduna

Masara N12,000

Shinkafar Hausa N37,000

Shinkafar bature N27,000

Wake Fari 30,000

Waken Soya N15,000

Gero N16,000

Taliyar Spaghetti N3,900

Kwantalora N15,000

—————————————-

Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar

Masara N17,220

Shinkafar Hausa N20,500

Taliyar Spaghetti N4,100

Wake Fari N19,680

Gero N22,960

Kwantalora N13,940

—————————————

Kasuwar Marche Ndjamena Chad

Shinkafar Hausa N34,022

Shinkafar bature N14,289

Wake Fari N18,031

Gero N19,392

Masara N20,413

Kwantalora N11,227

————————————–

Kasuwar Dawanau, jihar Kano

Masara ₦13,500

Shinkafar bature ₦24,000

Shinkafar Hausa ₦37,000

Taliyar Spaghetti ₦3,700

Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,700

Wake Fari. ₦27,000

Waken Soya ₦15,000

Gero ₦14,000

Kwantalora ₦16,500

—————————————-

Kasuwar Mile 12, jihar Lagos

Shinkafar Hausa N20,000

Shinkafar bature N30,000

Masara N16,000

Gero N19,000

Taliyar spaghetti N3,700

Waken soya N40,000

Wake fari N25,000

Kwantalora N14,000

—————————————-

Kasuwar Dandume, jihar Katsina

Masara N12,000

Shinkafar Hausa N32,000

Shinkafar bature N24,000

Taliyar Spaghetti N3,500

Wake fari N23,000

Waken Soya N12,500

Gero N14,000

Kwantalora N14,000

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply