A wannan mako kasuwar Dole da ke Damagaram Jamhuriyar Nijar na sayar da buhun Masara mai cin tiya 40 kan kudi N16,500, Maiaduwa jihar Katsina Nijeriya kuwa N15,300 Dawanau jihar Kano Nijeriya N15,500, Giwa jihar Kaduna da Dandume jihar Katsina N14,000 sai Mile 12 International Market Lagos buhun masarar mai cin tiya 40 ya ke kamawa N16,000.
Ga farashin buhun shinkafar waje da shinkafar gida da waken soya da farin wake kamar yadda ma’aikatan
DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin Nijeriya da Nijar.
Kasuwar Mile 12 International Market, jihar Lagos
Masara N16,000
Shinkafar Bature N23,000
Wake Fari N26,000
Waken soya N20,000
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N19,000
Kwantalora N18,000
Kasuwar Dandume, jihar Katsina
Masara N14,000
Shinkafar Hausa N39,000
Shinkafar waje N24,500
Wake Fari N23,000
Waken Soya N19,500
Taliyar spaghetti N4,100
Gero N16,000
Kwantalora N17,500
Kasuwar Giwa, jihar Kaduna
Masara N14,000
Shinkafar Hausa N38,000
Shinkafar waje N27,000
Wake Fari N21,500
Waken soya 18,500
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N16,500
Kwantalora N20,000
Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar
Masara N16,500
Shinkafar waje N20,300
Wake Fari N10,500
Waken Soya N21,500
Taliyar spaghetti N4,300
Gero N15,200
Kwantalora N16,000
Kasuwar Dawanau, jihar Kano
Masara ₦15,500
Shinkafar bature ₦25,000
Shinkafar Hausa ₦40,000
Taliyar Spaghetti ₦4,400
Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,700
Wake Fari. ₦23,000
Waken Soya ₦20,000
Gero ₦16,500
Kwantalora ₦16,500
Kasuwar Mai’adua jihar Katsina
Masara N15,300
Shinkafar Hausa N36,000
Shnkafar waje N20,300
Wake fari N22,000
Waken suya N21,000
Taliya N4,100
Gero N16,000
Kwantalora N16,500
KARANTA FARASHIN MAKON DA YA GABATA DOMIN GANIN YADDA FARASHIN YA SAUKA KO YA KARU: Farashin Kayan Abinci Na 14.12.2020
