An sayar Shinkafar Hausa a wannan makon Kan kudi N42,000 a kasuwar Dandume jihar Katsina, Giwa jihar Kaduna N43,000, sai aka samu rangwame a Mai’adua jihar Katsina inda shinkafar Hausar take N39,000.
Karanta cikakken farashin kayan abincin na wannan makon.
Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar
Masara N19,300
Shinkafar bature N20,600
Wake fari N30,100
Waken soya N30,100
Taliyar spaghetti N4,300
Gero N22,300
Kwantalora N17,500
Kasuwar Mile 12 International Market Lagos
Masara N21,000
Shinkafar bature N24,000
Wake Fari N30,000
Waken soya N32,000
Gero N22,000
Taliyar spaghetti N4,200
Kwantalora N17,000
Kasuwar Mai’adua jihar Katsina
Masara N20,000
Shinkafar Hausa N39,000
Shinkafar bature N22,000
Wake fari N32,000
Waken soya N29,000
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N19,000
Kwantalora N17,700
Kasuwar Giwa jihar Kaduna
Masara N19,000
Shinkafar Hausa N43,000
Shinkafar bature N27,500
Wake Fari N32,000
Waken soya N28,500
Gero N20,500
Taliyar spaghetti N4,150
Kwantalora N21,500
Kasuwar Dandume jihar Katsina
Masara N18,500
Shinkafar Hausa N42,000
Shinkafar bature N26,000
Wake Fari N32,000
Waken soya N28,000
Gero N19,500
Taliyar spaghetti N4,200
Kwantalora N21,000
Mun samu wadannan bayanai daga wurin:
Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya
2. Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna
3. Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos
4. Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi
5. Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano
6. Yacouba Umaru Maigizawa, wakilin DCL Hausa a Damagaram Nijar.
