Farashin buhun Waken Soya mai cin tiya 40 ya koma Naira 45,000 a Kasuwar Mile 12 International Market, jihar Lagos Nijeriya, a ya yin da ake sayar da buhun Waken Soyar Naira 18,000 a Kasuwar Dandume jihar Katsina, Nijeriya. Sai a Kasuwar Dawanau jihar Kano, inda ake sayar da buhun Waken Soyar Naira 20,000 a wannan makon.
Idan kuka ziyarci shafinmu na intanet za ku samu farashin masara da shinkafa da gero da man olga da farin wake. Ku cigaba da ziyartar shafinmu na DCL Hausa domin samun farashin kayan abinci a Kasuwannin Yammacin Nahiyar Afrika.
Kasuwar Marche’ Ndjamena, Chad
Masara N15,150
Shinkafar Hausa N30,990
Shinkafar waje N14,462
Gero N15,839
Wake Fari N15,150
Kwantalora N11,363
————————————
Kasuwar Giwa, jihar Kaduna
Masara N13,700
Shinkafar Hausa N39,000
Shinkafar waje N26,500
Wake Fari N31,000
Waken soya N17,500
Taliyar Spaghetti N4,100
Gero N16,000
Kwantalora N14,500
————————————-
Kasuwar Dawanau, jihar Kano
Masara ₦15,000
Shinkafar bature ₦25,000
Sginkafar Hausa ₦40,000
Taliyar Spaghetti ₦4,400
Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,800
Wake Fari. ₦27,000
Waken Soya ₦20,000
Gero ₦15,000
Kwantalora ₦17,000
——————————–
Kasuwar Dandume, jihar Katsina
Masara N15,000
Shinkafar Hausa N36,000
Shinkafar waje N26,500
Taliyar Spaghetti N4,400
Wake Fari N26,500
Waken Soya N18,500
Gero N16,000
Kwantalora N17,000
——————————
Kasuwar Mile 12 International Market, jihar Lagos
Masara N18,000
Shinkafara Hausa N20,000
Shinkafar waje N26,000
Wake fari N38,000
Waken soya N45,000
Taliyar spaghetti N4,200
Gero N20,000
Kwantalora N19,000
Mun samu wadannan bayanai daga wurin:
1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya
2. Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna
3. Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos
4. Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi
5. Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano
6. Yacouba Umaru Maigizawa, wakilin DCL Hausa a Damagaram Nijar
