Home Farashin Kayan Abinci Farashin Kayan Abinci Na 25.01.2021

Farashin Kayan Abinci Na 25.01.2021

75
0

Masara, buhu mai cin tiya 40 ya kama a kan kudi Naira 21,000 a kasuwar Mile 12 International Market Lagos, Dandume jihar Katsina N19,000, Dawanau jihar Kano N18,000, Damagaram Jamhuriyar Nijar ta yi tashin gwaurin zabi ta koma N24,000, Giwa jihar Kaduna N18,500, Mai’adua jihar Katsina 19,500.

Ga cikakken farashin kayan abinci na wannan makon.

Kasuwar Mile 12 International Market Lagos

Masara N21,000

Shinkafar bature N23,000

Wake fari N28,000

Waken soya N26,000

Gero N22,000

Kwantalora N17,500

—————————————

Kasuwar Giwa, jihar Kaduna

Masara N18500

Shinkafar Hausa N42,000

Shinkafar bature 27,000

Wake fari N28,000

Waken soya N23,000

Gero N21,000

Taliyar spaghetti N4,200

Kwantalora N20,000

————————————-

Kasuwar Damagaram, Jamhuriyar Nijar

Masara N24,600

Shinkafar bature N24,600

Wake fari N29,700

Waken soya N27,500

Taliyar spaghetti N4,300

Gero N24,600

Kwantalora N18,100

———————————-

Kasuwar Dawanau, jihar Kano

Masara ₦18,000

Shinkafar bature ₦24,000

/ta Hausa ₦39,000

Taliyar Spaghetti ₦4,300

Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,700

Wake Fari. ₦27,500

Waken Soya ₦25,000

Gero ₦19,500

Kwantalora ₦19,000

———————————–

Kasuwar Dandume jihar Katsina

Masara N19,000

Shinkafar Hausa N40,000

Shinkafar bature N25,000

Wake Fari N30,000

Waken soya N24,500

Gero N19,500

Taliyar spaghetti N4,400

Kwantalora N20,500

Mun samu wadannan bayanai daga wurin:

1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina Najeriya
2. Suleiman Hassan, dan kasuwa a Giwa jihar Kaduna
3. Abdullahi Malami Mohd Jos, kasuwar Mile 12 Lagos
4. Malam Yahya Isa, dan kasuwa a kasuwar Marche a Ndajamena Chadi
5. Salisu Ahmadu Daura, dan kasuwa a kasuwar Dawanau ta Kano
6. Yacouba Umaru Maigizawa, wakilin DCL Hausa a Damagaram Nijar

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply