Waken Soya N17,000 a Kasuwar Giwa jihar Kaduna, a Kasuwar Mile 12 Lagos, kuwa, ana sayar da shi N40,000. Masara ta sassauto Kasuwar Dandume jihar Katsina inda ake sayar da buhun N12,500 Amma dai har yanzu N20,000 ake sayar da ita a Kasuwar Mile 12, jihar Lagos.
Ku ziyarci shafinmu na www.dclhausa.com domin karanta cikakken farashin kayan abinci na wannan makon.
Kasuwar Dandume jihar Katsina
Masara N12,500
Shinkafar Hausa N40,000
Shinkafar bature N26,000
Taliyar spaghetti N3,700
Wake fari sabo N25,000
Wake fari Tsoho N26,000
Waken Soya N15,000
Gero N16,000
Kwantalora N14,000
—————————————
Kasuwar Dawanau jihar Kano
Masara ₦14,500
Shinkafar bature ₦25,000
Shinkafar Hausa ₦42,000
Taliyar Spaghetti ₦4,000
Taliyar Spaghetti yar waje ₦4,700
Wake Fari. ₦27,000
Waken Soya ₦18,500
Gero ₦14,500
Kwantalora ₦17,500
——————————–
Kasuwar Mile 12, jihar Lagos
Masara N20,000
Shinkafar bature N29,000
Shinkafar Hausa N24,000
Taliyar spaghetti N3,700
Waken fari N30,000
Waken soya N40,000
Gero N22,000
Kwantalora N14,000
————————————
Kasuwar Giwa, jihar Kaduna
Masara N14,000
Shinkafar bature N27,500
Shinkafar Hausa N43,000
Taliyar Spaghetti N3,900
Wake Fari N30,000
Waken Soya N17,000
Gero N16,000
Kwantalora N15000
———————————-
Kasuwar Damagaram, Nijar
Masara N17,710
Shinkafar waje N18,515
Taliyar spaghetti N4,025
Wake fari N22,540
Gero N18,515
Kwantalora N14,490
