Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi a Kasuwannin Arewacin Najeriya

Farashin Hatsi a Kasuwannin Arewacin Najeriya

119
0

Arewacin Najeriya: FARASHIN WASU KAYAN GONA A WASU KASUWANNI

15.07.2019 ZUWA 23.07.2019.

Daga: Dutsen-Kura Communications Ltd : Ma’aikatanmu ne ke tattaro wadannan bayanai a kowane mako.

MASARA ( mai nauyin kilo 100, tiya 40)

1. DANDUME (JIHAR KATSINA): N7,500

2. GURIN(FUFFORE ADAMAWA): N6,700

3. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N8,500

4. MAI’ADUA (JIHAR KATSINA): N8,000

5. GIWA (JIHAR KADUNA): N7,500.

6. KARA (JIHAR SOKOTO): N8,000
xxx……………….xxx

FARIN WAKE ( mai nauyin kilo 100, tiya 40)

1. DANDUME (JIHAR KATSINA): N 13, 000-N14,000

2. GURIN(FUFFORE ADAMAWA): N8, 000.

3. MAI’ADUA (JIHAR KATSINA): N14,000

4. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N14,000

5. KARA (JIHAR SOKOTO): N11,500.

6. GIWA (JIHAR KADUNA): N13,000
xxx………….xxx

GERO ( mai nauyin kilo 100, tiya 40)

1. DANDUME (JIHAR KATSINA): N8,500

2. GURIN(FUFFORE ADAMAWA): N6,500

3. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N7,200.

4. GIWA (JIHAR KADUNA): N10,000

5. KARA (JIHAR SOKOTO): N9,500
XXX…………………XXX

WAKEN SUYA ( mai nauyin kilo 100, tiya 40)

1. DANDUME (JIHAR KATSINA): N13,000

2. MAI’ADUA (JIHAR KATSINA): N14,500

3. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N14,500

4. KARA (JIHAR SOKOTO): N14,500

5. GIWA (JIHAR KADUNA): N14,000
XXX…………………..XXX

SHINKAFA YAR HAUSA, JAMILA, ( mai nauyin kilo 100)

1. DANDUME (JIHAR KATSINA): N28,000

2. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N28,000

3. KARA (JIHAR SOKOTO): N27,000

4. GURIN(FUFFORE ADAMAWA): N8,500

5. GIWA (JIHAR KADUNA): N27,000
XXX……………………XXX

ALKAMA (mai nauyin Kilo 100)

1. GIWA (JIHAR KADUNA): N17,000-18,000.

2. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N16,000.

3. MAI’ADUA (JIHAR KATSINA): N16,000
XXX…………………XXX

BARKONO (mai nauyin kilo 100)

1. DANDUME (JIHAR KATSINA): N22,000 (Danmiyere)

2. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N15,000.

3. GIWA (JIHAR KADUNA): N18,000-N19,000-N20,000.

4. KARA (JIHAR SOKOTO): N12,000
XXX…………….XXX

DAWA (buhu mai cin tiya 40)

1. GURIN(FUFFORE ADAMAWA): N6000

2. DANDUME (JIHAR KATSINA): N6,500

3. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N6,000

4. MAI’ADUA (JIHAR KATSINA): N7,000

5. GIWA (JIHAR KADUNA): N6,500
XXX…………….XXX

TAKIN ZAMANI:

1. DANDUME (JIHAR KATSINA): N6,550 (Urea)

2. GURIN(FUFFORE ADAMAWA): N5,500

3. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N6,200

4. KARA (JIHAR SOKOTO):N7,000
XXX…………….XXX

GYADA.

1. CHARANCI (JIHAR KATSINA): N27,000

2. DANDUME (JIHAR KATSINA): N43,000
xxx……………………….xxx

MAJIYA: Mun samu wadannan bayanai daga wurin

1. Alhaji Shehu Nayaya, tsohon dan kasuwa a kasuwar Dandume, jihar Katsina

2. Mal. Bello Abubakar na kasuwar Kara da ke cikin garin Sokoto.

3. Alh. Abdurrashid AC dan kasuwa, a kasuwar Charanci, jihar Katsina

4. Sulaiman S Tunau, dan kasuwa, a kasuwar Mai’adua, jihar Katsina

5. Mal. Muhammad Baana dan kasuwa a jihar Adamawa.

6. Mal Sulaiman Hassan Giwa, dan kasuwa a kasuwar Giwar jihar Kaduna.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply