Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi FG ta kashe bilyan 540 na tallafin lantarki a 2019 – NERC

FG ta kashe bilyan 540 na tallafin lantarki a 2019 – NERC

92
0

Hukumar kula da lantarki ta Nijeriya NERC ta ce gwamnatin Nijeriya ta kashe kudi Naira bilyan 540 na tallafin lantarki a ahekarar bara, 2019.

Mataimakin shugaban hukumar Sanusi Garba da ya furta haka a lokacin zantawarsa da gidan talabijin na TVC, ya ce a sashen lafiya ya kamata a kashe wadannan kudaden.

Bugu da kari, hukumar ta jaddada bukatar da ke cewa a soke ba da wannan tallafin, domin akwai sassa masu muhimmanci da suka fi bukatar tallafi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply