Home Labarai FG ta tsawaita wa’adin rajistar lambar NIN

FG ta tsawaita wa’adin rajistar lambar NIN

219
0

Gwamnatin Nijeriya ta ce ta tsawaita wa’adin rajistar lambar NIN.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa daga ma’aikatar sadarwa ta tarayya.

Sanarwar mai lakabin “tsawaita wa’adin rajistar lambar NIN da soke biyan duk wani haraji da ya jibance ta” nada sa hannun mataimakin shugaban hukumar sadarwa ta kasa NCC Prof Umar Danbatta da Darakta Janar na hukumar yi wa ‘yan kasa rajista NIMC Aliyu Aziz.

An kara wa’adin makonni 6 ne daga nan zuwa 30 ga Janairun, 2021.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply