Home Coronavirus FG ta tsawaita wa’adin sassauta dokar kulle ta”lockdown” da wata daya

FG ta tsawaita wa’adin sassauta dokar kulle ta”lockdown” da wata daya

51
0

Kwamitin yaki da cutar corona da shugaban Nijeriya Muhammad Buhari ya kafa ya sanar da kara tsawaita wa’adin sassauta dokar kulle ta “lockdown” da wata daya.

Shugaban kwamitin Boss Mustapha ne ya sanar da daukar matakin a taron manema labarai na kwamitin da ya gudana a Abuja.

Yace kwamitin na nan na duba kan hanyoyin da za a inganta sufurin kasa da kasa domin saukaka wa fasinjoji.

Boss Mustapha wanda shi ne sakataren gwamnatin tarayya yace ana cigaba da kwazon ganin an samar da rigakafin cutar corona.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply