Home Kasashen Ketare Firimiya: Arsenal ta sha kashi a hannun Liverpool 3-1

Firimiya: Arsenal ta sha kashi a hannun Liverpool 3-1

121
0

Masu rike da kambin firimiyar Ingila Liverpool sun doke kulob din Arsenal 3-1 a wasan da suka kara ranar Litinin.

‘Yan wasa Diogo Jota da Andy Robertson ne suka zura kwallayen a ragar Arsenal a filin wasa na Anfield.

A watanni 2 da suka shude dai, Arsenal ta taba doke Liverpool har sau 2.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply