Home Labarai Firimiya: Chelsea ta raba maki a wasanta da Tottenham

Firimiya: Chelsea ta raba maki a wasanta da Tottenham

97
0

An buga Wasan mako na 10 na gasar Firimiyar kasar Ingila tsakanin Chelsea da Tottenham a filin wasa na Stamford Bridge.

Kungiyoyin biyu sun buga wasan babu ci a tsakaninsu.

Da wannan sakamakon kungiyar Tottenham dai ta cigaba da zama a matsayin na daya a teburin gasar, Chelsea na a matsayi na 3 da maki 19.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply