Home Sabon Labari Firimiya Lig : Manchester City ta fara wasa da kafar dama

Firimiya Lig : Manchester City ta fara wasa da kafar dama

66
0
Ahmadu Rabe Yanduna wani matashi mai son Manchester City

 

Ahmed Rabe Yanduna wani mai son wasannin firimiya lig ya ce Manchester City ta yi abin a yaba bayan da ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta West Ham da ci biyar da nema (5-0).

Nasarar da Manchester City ta yi kwana daya bayan dawowa daga hutu a gasar firimiya lig ya ba kulob din damar samun maki uku.

Dan was a Raheem Sterling wanda ya zura kwallo uku a ragar West Ham

Dan  wasan Man City  Raheem Sterling shi kadai ya samu damar jefa kwallaye har ukku ragas a ragar West Ham united din.

Sakamakon kwalllon kafa ya farantawa Manchester City

Wannan jarumta a ganin Ahmed Rabe Yanduna abin a yaba wa dan wasan ne.

A yanzu dai za a ci gaba da fafatawa a wannan gasa ta firimiya lig wace ake kallon ta a kowane sashe na duniya.

 

A yammacin ran lahadin nan (ranar babbar Sallah) masoya kungiyoyi kallon kafa na Arsenal da Newcastle United, daya daga cikinsu zai samu barka da Sallah idan kungiyar sa tayi nasara. Idan kuma wasa bai kyau ba barka da Sallar ta dusashe. Wannan wasa acewar masu sharhi zai yi zafi kwarai.

 

 

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply