Home Labarai Game da DCL Hausa

Game da DCL Hausa

813
5

www.dclhausa.com shafin Intanet ne mallakar jaridar DCL Hausa da ke da mazauni a Kaduna arewacin Nijeriya.  Muna da wakilai a jihohi kamar Kaduna da Katsina da Sokoto da Kebbi da Damagaram ta Jumhuriyar Nijar. Mun kuma yi rajista da Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya, News Agency of Nigeria.

Jaridar DCL Hausa

A DCL Hausa burin jaridar shi ne samar da labarai sahihai ga jama’ar da ke shafukan sada zumunta da harshen Hausa zalla. Muna amfani da wannan jarida wurin kawar da bogi (fake news) a daidai lokacin da jama’a ke ci gaba da dogaro a kan kafafen sada zumunta wurin samun labarai. Za mu ci gaba da bayar da fifiko ga sana’ar noma da kyautata al’adun Hausawa a kasashen Afrika ta Yamma. Jaridar mu za ta ci gaba da  kawo muku bayanai daga ciki da wajen Nijeriya masu ilmantarwa da kayatarwa.

Ma’aikata.

Ma’aikatanmu matasan ‘yan jarida ne da ke aiki kuma suka samu horo a manyan kafofin yada labarai na ciki da wajen Nijeriya. Muna da abokan aiki a sassa dabam dabam na Nijeriya da kuma wasu kasashen Afirka.

Muna maraba da shawarwari ko alaka ta aiki a kodayaushe. A tuntube mu a adireshinmu na email: info@dclhausa.com.

Instagram: DCL Hausa

Twitter: DCL Hausa

Facebook: DCL Hausa

Youtube: DCL Hausa

Don samun sabbin labarun da muke sabuntawa a kowane lokaci ku sauke manhajarmu ta wayar salula Google Playstore.  Ku bi wannan link don ku sauke:

DOWNLOAD

Mun gode.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

5 COMMENTS

Leave a Reply