Home Labarai Ganduje na matukar son ganin mata sun ci gaba – NAWOJ

Ganduje na matukar son ganin mata sun ci gaba – NAWOJ

108
0

Kungiyar mata ‘yanjarida ta kasa ta yaba da yadda gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ke matukar son ganin mata sun samu ci gaba.

Shubagar kungiyar ta NAWOJ ta kasa Ifeyinwa Omowole ce ta shaida haka a lokacin da suka kai ziyarar ban girma ga gwamnan a Kano.

Ya yaba wa gwamnan kan irin ayyukan alherin da ta ce ya shuka a Kano, ta kara da yin kira ga sauran gwamnnonin Nijeriya da su yi koyi da shi don rayuwar mutane ta inganta.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply