Home Labarai Ganduje zai yi nadama a karshen wa’adin mulkinsa- Kwankwaso

Ganduje zai yi nadama a karshen wa’adin mulkinsa- Kwankwaso

82
1

Abdullahi Garba Jani

Tsohon gwamnan Kano Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, ya mayar da martani ga gwamna Ganduje da sauran magoya bayansa cewa za su yi nadama a karshen wa’adin mulkinsu.

Kwankwaso ya yi wannan furucin ne a cikin wani shiri da aka watsa a kananan gidajen rediyo da dama a Kano.

A ta bakinsa, gwamanatin Kano ta yanzu na tafiya ne bisa rashin amana da karairayi, wanda ya ce a karshen wa’adin, gwaman ne zai yi nadamar abubuwan da suka faru.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

1 COMMENT

Leave a Reply