Home Addini Ganduje zai zartar da hukuncin kisan mawakin da ya yi wa musulumci...

Ganduje zai zartar da hukuncin kisan mawakin da ya yi wa musulumci batanci

144
0

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce yana nan yana jiran a kawo takardar zartar da hukuncin kisan Aminu Yahaya Sharif mawakin da kotu ta yanke wa hukuncin kisa a saboda batanci ga Manzon Allah SAW.

Gwamna Ganduje yayin tattaunawa da lauyoyi kan zartar da hukuncin kisan mawakin a wannan Alhamis ya ce mawakin yana da kwanaki 30 da zai daukaka kara idan kuma bai daukaka ba to babu wani jinkiri zai sanya hannu a zartar da hukuncin kisan mawakin.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply