Home Kasashen Ketare Gareth Bale zai koma Tottenham

Gareth Bale zai koma Tottenham

99
0

Dan wasan gaban kungiyar Real Madrid Gareth Bale zai yi wa tsohuwar kungiyarsa ta Tottenham kome.

Bale dan asalin kasar Wales, mai shekaru 31 ya koma Real Madrid a shekarar 2013, inda ya zuwa yanzu ya buga mata wasanni 177 ya ci mata kwallaye 80.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply