Home Sabon Labari Gwamna Ganduje na son a hukunta masu cin hanci

Gwamna Ganduje na son a hukunta masu cin hanci

120
0

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya umarci shugaban hukumar sauraron korafe-korafen jama’a da kuma yaki da cin hanci da rashawa Alhaji Muhyi Magaji Rimin Gado da kada ya kuskura ya daga kafa, a ci gaba da yake da yaki da cin hanci da rashawa.

Gwamnan ya bada umarnin ne yayin da yake duba aikin gyaran shelkwatar hukumar a kano.

A karshe Gadujen ya bayyana cewa gwamnatin tarayya kadai ba za ta iya yakar cin hanci da rashawa ba ba tare da taimakon gwamnatocin jihohi da na kananan hukumomi ba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply