Home Labarai Gwamnan Bauchi ya nada mai kula da zawarawa

Gwamnan Bauchi ya nada mai kula da zawarawa

164
0

Gwamnan jihar Bala Muhammad ya nada Balaraba Ibrahim a matsayin mataimakiya ta musamman kan kula da zawarawa.

Takardar nadin mai dauke da ranar 4 ga Agusta mai lamba GO/SS/POL/S/83 na dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jihar Mohammed Baba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply