Home Labarai Gwamnan Yobe ya nada mataimaka na musamman 672

Gwamnan Yobe ya nada mataimaka na musamman 672

109
0

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya amince da nadin karin mataimakansa na musamman kan kafar sadarwar zamani su 30.

Daily Trust ta rawaito cewa ya zuwa yamzu gwamnan nada jimillar mataimaka na musamman har 672.

Rahotanni sun ce tun farko gwamnan ya amince da nadin mataimaka na musamman su 642 cikinsu hada SSA, SA da LO (liaison officers).

Bayanin nadin na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jihar Shu’aibu Abdullahi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply