Home Labarai Gwamnatin Adamawa ta dauki karin ma’aikatan lafiya 1,000 aiki

Gwamnatin Adamawa ta dauki karin ma’aikatan lafiya 1,000 aiki

22
0

Gwamnatin Adamawa ta dauki akalla ma’aikatan lafiya 1,000 domin inganta ayyukan kiwon lafiya a matakin farko a jihar.

Shugaban hukumar kula da lafiya daga tushe na jihar Dr Sulaiman Bashir, ne ya bayyana hakan a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a birnin Yola.

Dr Sulailan ya ce daukar sabbin ma’aikatan na daga cikin wani bangare na kokarin gwamnatin jihar ke yi na kara inganta samar da kiwon lafiya tun daga tushe.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply