Home Labarai Gwamnatin Buhari ce ke da tarihi mafi muni a Nijeriya – CNG

Gwamnatin Buhari ce ke da tarihi mafi muni a Nijeriya – CNG

249
0

Gamayyar Kungiyoyin Arewa, CNG, ta bayyana gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da ta fi tarihi mafi muni a kasar.

Gamayyar kungiyoyin ta bayyana hakan ne a lokacin da su ke maida martani game da kisan gillar da kungiyar Boko Haram ta yi wa manoma da yawa a yankin Zabarmari na jihar Borno.

CNG tana mai cewa lokaci ya yi da ya kamata ƴan ƙasar su tashi su kare kansu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply