Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Gwamnatin Kebbi ta kashe bilyan 2 wajen gyaran kasuwa

Gwamnatin Kebbi ta kashe bilyan 2 wajen gyaran kasuwa

35
0

A wani mataki na kara bunkasa harkokin kasuwanci da tattalin arziki gwamnan jihar Kebbi Abubakar Atiku ya raba shaguna ga ‘yan kasuwar jihar.

Gwamnan ya kaddamar rabon makulan sabbin shagunan da aka gina wa ‘yan kasuwa a cikin babbar kasuwar Birnin Kebbi wadda ta kone shekaru biyar da suka gabata.

Gwamnan ya bayyana cewa kusan Naira biliyan biyu aka kashe wajen gyaran kasuwar.

Bayanin hakan na kumshe ne a cikin wata sanarwa daga mataimaki na musamman ga gwamnan jihar Kebbi Malam Yahaya Sarki.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply