Home Sabon Labari Gwamnatin Nijeriya Ta Amince Da Karin Harajin Tamanin Kaya (VAT)

Gwamnatin Nijeriya Ta Amince Da Karin Harajin Tamanin Kaya (VAT)

53
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”wpl9ywiqxj” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”si0m5a2xx4″ data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”lrrghg048e” animation_delay=”0″]

Gwamnatin tarayya ta amince a kara kudin harajin tamanin kaya VAT a takaice daga kashi biyar 5% cikin dari na jimillar kudin kayan zuwa kashi bakwai da ‘yan kai 7:2%

 

Da ministar kudi Zainab Shamsuna Ahmed ke bayani a kan dalilan karin harajin a wannan lokaci, ta ce karin ya zama tilas ne don taimaka wa jihohi samun karin kudaden shiga don su iya biyan karin da aka yi na albashi mafi karanci.

Zainab Shamsuna Ahmed Ministar Kudi ta Nijeriya

Ta ce kashi goma sha biyar kacal ke zuwa aljihun gwamnati, sauran kashi casa’in da biyar na zuwa aljihun jihohi ne. Ta ce amma sai ‘yan majalisar dokoki sun yi wa dokar harajin ta shekarar alif da dari tara da casa’in da hudu gyaran fuskar karin harajin, da zai fara aiki daga shekara mai zuwa ta 2020.

 

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply