Home Labarai Gwamnatin Zamfara ta rusa shugabannin kananan hukumomin jihar

Gwamnatin Zamfara ta rusa shugabannin kananan hukumomin jihar

127
0

Gwamnatin jihar Zamfara ta rusa shugabannin kananan hukumomin jihar su 14 da kansulolinsu.

DCL Hausa ta rawaito cewa har an rantsar da kantomomin riko na wadannan kananan hukumomoli.

Rusa shugabannin kananan hukumomi ya biyo bayan zargin da ake musu na lalata kudaden al’umma, gami da ko-in-kula da sha’anin tsaron da ke damun jihar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply